Yadda zaka hada wannan maganin Shine zaka samu Kayayyakin Hadin Ka Masu Kyau Kamar Yadda Zamu Lissafa Maka mace Ko Namiji kowa ze Iya yin wannan hadin. Zaka samu Abubuwa kamar haka. 1, Namijin goro Guda 52, dabino Guda 253, Kwakwa ta Ruwa guda 24, Mazarqwaila guda 25, Madara pick ta Ruwa guda 26, Danyar chitta guda biyu Sai Ka Markada su sosai sannan kake Shan Kofi Daya da safe Kofi Daya da daddare na tsawo sati guda zakayi Mamaki Ka bawa matar Ka ma irin wannan hadin. zakuyi matukar mamakin Kuma zaku Yi mana addua in shaa Allah. https://youtu.be/Q7NZ3EzaRRo