Qalu innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Mutuwar Mahaifiya Babbar…

Qalu innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Mutuwar Mahaifiya Babbar Masifa Che Muna Fatan Allah ya jikan iyayen mu Ameen.

Mutuwar Mahaifiyar Jarumi Tijjani Asase Ta Zama Babban Rashi ga Yan kannywood din bisa yadda matsayin Tijjani Asase din yake a idon Yan masana’anntar kannywood din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬