Kazanta Indai ka taba shan chakuleti to Dan kai na kawo wannan kalli bidiyan yadda ake hada…

To jama’a ina mayun shan chakuleti Ga dai yadda ake hada ta indai kata shan alewa ka kalli Bidiyon nan anan kasa kadan zai amfane ku insha Allahu domin yanzu ba komai ake yinsa sa ka ba.

Wani bidiyo yadda turawa suke hada alewar chakuleti abun babu kyau gani shine yasa muke fama da wasu manyan cututtuka sabo da yana yadda za kaga suna aiki wani abun gana daya babu lissafi.

Kamar dai yadda mukai karo da bidiyan yadda ake hada chakuleti wato alewar zamani abun ba’a cewa komai domin kuwa tabbas akwai matsala, shine yasa wani lokacin za kuji likitotci suna cewa a rage shan kayan zaki.

Amma duda haka wani ba zai ma yarda da abun likitotcin suka fada masa ba ko d kuwa ma shidin aka fadawa cewa ya dai na shan kahan zaki, sai kaji mutum yana cewa ai likitotci sun hanashi jin dadin rayiwa ga dai Full bidiyan anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬