innalillahi Wai Me Jaruman Kannywood Sukayi Muku Ne Kuke Ta…

innalillahi Wai me Jaruman Kannywood Sukayi Muku Ne Kuke yada irin wannan labaran akan su? Koda yaushe an Saba Jin rahotanni kala kala Dake nuna mutuwar Wani jarumi ko jaruma a kannywood.

wannan jarumi Dake fitowa a Shirin film din labari na shima ya shiga komar masu kashe mutane da Baki wan Muka binchika Muka gano karya ne be mutu ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬