Allah Me Iko kalli Bidiyon Dan Baiwa Me Rufe Jikin sa da Zuma Yayiwa…

Akache gari Daya Allah Bam Bam Wannan Wani mutum kenan da ya kware wajen yin wasa da Zuma Yayin da yake sa su Rufe Jikin sa.

Jama’a Ya Kamata kowa ya gwada irin wannan a Gida ko ze gano Kila Yana da irin wannan Baiwar Amma fa sai an Chire tsoro za’a Iya komai.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla

👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬