Bidiyon Malamin Da Ya Nuna Musulmai Basu Yiwa Davido Adalchi Kalli Bidiyon.

Wani Malami Sheikh Yusuf Asadussunna Ya Nuna Chewa tsinuwa Da Musulmai Ke Yiwa Davido kan Bidiyo Dake nuna ana wasa da sallah be Dache ba Kuma ba a Yi Masa adalci ba.

Duk da Chewa wasu na ganin malamin Yayi kuskure Saboda shi Wanda Yayi Wakar bashi hanyar tallata Wakar sai shi Davido din ne ya wallafa ta a shafinsa Kuma tayi Suna don haka se sun tsine Masa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬