Da Dumidumi: Za’a Yiwa Dan Daudun nana Bobrisky Dashen Mahaifa.
A kwanakin baya ne dai aka samu nasarar yiwa Shahararren Ζan daudu nan dake zaune a jihar legas wato Bobrisky tiyata a Mazaunan sa, dakuma Al’aurar sa, sannan aka yi masa dashen Nono.
Yanzu haka kuma ana Shirin yi masa dashen Mahaifa a Ζasar Ingila.
da Fatan Allah ya kiyaye mu ya Kuma kiyaye mana zuria. ameen