Allah Abin Godiya Kalli Bidiyon Wannan Baiwar Allah Da Ke Fuskantar Kalu bale.
innalillahi Wannan Baiwar Allah tana Fuskantar Kalu bale sosai a tare da Jama’a da Kuma rayuwar ta a chikin al’uma.
Mafi Yawanchin Duk masu irin wannan halitta sukan rayu ne chikin Wani yanayi mara Dadi sakamakon yadda al’uma Ke sa su a GABA da tsokana da Kuma Sauran su.
Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla
πππ