Qalu innalillahi Hukunchin Da Yan Bindiga Suka Yiwa Matan Arewa Tare Yiwa Duk…

innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un Babu shakka Yan Bindiga Da Kuma y Ta’adda Sunyiwa Arewachin Nigeria Mummunan illa duba da yadda suke chin zarafinata a arewan.

Danna Hoton Nan 👇👇👇

idan Baku Manta ba shekaru da dama an kama wasu mata a wata Makarantar mata Dake gari chibok Dake Jahar borno Wanda Hakan ya Sanya al’uma chikin takaichi.

danna Hoton Nan 👆👆👆

wayan Nan mata Yau kimanin shekaru Goma Sha kenan da sache su wada Ake samun wasu daga chikin su Suna bayyana tare da tserewa daga hannun Yan Bindiga din.

Allah dai ya kare al’umar Arewachin Nigeria Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬