Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Kona Gidan Su Budurwar Sa Saboda Ta Dena Son Shi

Wata Sabuwa Wani Matashi Ya Cinnawa Gidan Su Budurwar Sa Wuta Saboda Ta Dena Son Shi.

Soyayya Ta Koma Yaki Inda Wani Matashi Me Suna Musa Abdullahi Rigafada, Ya Cire Tsoro Da Fargaba Ya Cinnawa Gidan Su Budurwarsa Wuta Tinda Ya Gane Ta Juya Masa Baya Ta Dena Son Shi.

Dukda Cewa Rabuwar So Babu Dadi Amman Wannan Labari Ya Zamo Labari Mara Dadin Kuma Me Tarin Munanan Tarihi A Cikin Labaran Soyayya Da Ya Ta6a Faruwa A Duniyar Masoyan Zamani Da Na Baya.

Idan Gidan Kune Ya Zaku Yi? πŸ‘‰ FULL VIDEO πŸ‘ˆ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬