innalillahi Masu Kashe Yan Kannywood Asirin su Ya Tonu Sun Sake Kashe…

innalillahi Masu Kashe Yan Kannywood Asirin su Ya Tonu Sun Sake Kashe…

innalillahi Wata Sabuwar Masifa Dake damun Yan Kannywood ta yadda ake nuna mutuwar jaruman a soshiyal midiya wannan kawai a wannanshafi ake Kashe su.

Wannan rahotanni Dake nuna mutuwar jaruman alhali kuma Suna Raye baya Yiwa Yan Kannywood din Dadi Sam.

Don hama kada mutane Ke saurin yadda da labaran Dake nuna mutuwar Wani jarumi a kannywood din har sai Ka tabbatar ta sahihiyar kafar sadarwa.

Kuchi GABA da bibiyar wannan shafi namu me albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬