Bidiyon Wannan Matar Sai Da Ya Sanya Duk Wanda Ya Kalla Cikin Tausayi.

Bidiyon wanna matar da take da baki tamkar na zaki ya matukar daukar hankalin duniya, bayan da wasu da dama suka shiga yanayin tausayi da zub da hawaye na ganinta.

DANNA WANNAN πŸ‘†πŸ‘†

Da take karantawa Tashar Afrimax English yadda lamarin ya soma, ta ce tun tana kuruciya ya soma fuskantar irin wannan mummunan yanayi, hakan yasa take tsammanin ya akayi sai ita kadai irin hakan ke samu.

Tashar Afrimax English ta sanya bidiyon wannan mata matanni da suka gabata, inda a cikin bidiyon matar ta bayyana yadda girman leben da take da shi ke jawo mata ciwo a sassan jikinta.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬