Tirkashi Bidiyon Sabuwar Waka Da Rarara Ya Saki Kanawa An Taro Match…

Tirkashi Bidiyon Sabuwar Waka Da Rarara Ya Saki Kanawa An Taro Match…

Da dumidumi Dauda Kahutu Rarara shahararren mawaki Dake zaune a garin Kano ya Saki wata Sabuwar Waka da yayiwa Zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.

wannan Waka kamar yadda Kanawa suke tsammani Jin ya zagi Wani Babba a gari domin su mayar da martani ta hanyar ramawa a kan mahaifiyar sa kamar yadda Suka Saba.

sai dai a wakar ba’aji ya zagi Wani Babba a garin ba na Kano.

Kai tsaye ga dai Bidiyon Nan ku kalla.
👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬