Allah Me iKon Bidiyon Matar Da Ta Haifi ‘Ya’Ya 9 Shiga Ka Ga…

Allah Me iKon Bidiyon Matar Da Ta Haifi ‘Ya’Ya 9 Shiga Ka Ga…

Allah me iKon kuma me Bada haihuwa ga Wanda ya ga dama wata mata da ko ya baka Yaya Maza zalla ko mata zalla ko ya hada Maka mata da maza Wani kuma abarshi ba tare da haihuwar Bama kwata kwata kuma haka Allah ya so.

anan kuma wata mata che yar kasar Mali Allah ya azurta da haihuwar Ya’Ya Tara rigis Wanda wannan kyauta che daga Allah Wanda ba kowa yake bawai ba.

zahiri an sani wannan babbar baiwa che tinda wasu suna ta Neman haihuwa Amma Basu samu ba kuma Koda nawa zasu kashe baza su samu ba haka Allah ya ga dama.

Kai tsaye ga dai Bidiyon Nan ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬