Abinda Ya Bindiga Suka Yiwa Arewa Innalillahi Asiri Ya Tonu.

Abinda Ya Bindiga Suka Yiwa Arewa Innalillahi Asiri Ya Tonu.

innalillahi Yan Bindiga Sun yiwa Arewachin Nigeria mummunan illah ta hanyar yakar tattalin arzikin yankin tare da ilimi da kuma sauran walwala ta Arewachin Nigeria din.

sannan yan bindiga sun hana noma chi gaba a yanki na Arewachin Nigeria da kaso mai yawa tare da dakile kiyo musamman na shanu da kuma dabbobi.

hakika zaka iya chewa an illata arewa sosai ra yadda se an shafe shekaru kafin dawo da suk wani tattalin arziki da aka rasa.

kai tsaye ga dai Bidiyo nan ku kalla.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬