MUN SAMU CIGABA A MUSULUNCI SHIGA KA GA ABINDA KE FARUWA.-Datti Assalaffy
MUN SAMU CIGABA A MUSULUNCI SHIGA KA GA ABINDA KE FARUWA.-Datti Assalaffy
Wata mata Kirista sunanta Abi Goodman ta Musulunta a Bauchi ta canza suna zuwa Hafsat, kuma ina tsamman Lecturer ce a jami’ah Muna yiwa Hafsa barka da shiga Musulunci, saura Pastor Reno Omokri, shima muna kyautata tsammanin yana dab da shiga Musulunci.
Idan kana bibiyan Pastor Reno Omokri a Facebook da Twitter kana ganin abinda yake rubutawa na adalci akan Musulunci zaka fahimci cewa yana dab da shiga Musulunci Insha Allah.
Dama duk wanda yayi zurfin karatu akan addinin Kirista da Yahudanci da zuciya daya karshe zai kai shi ga shiga addinin Musulunci ne
Yaa Allah Ka tabbatar da Hafsah cikin Musulunci, Ka sa Reno Omokri ya karbi Musulunci
Datti Assalaffy