Allah Meko Dan Allah Shiga Ka Ga Wannan Yaro Yadda Yake Komai Da Kafar Sa.
Allah Meiko Dan Allah Shiga Ka Ga Wannan Yaro Yadda Yake Komai Da Kafar Sa.
Danna Hoton nan πππ
innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wannan lamari sai dai ubangiji babu shakka Allah shine me halitta ya halicci abin da ya so ko ana so ko ba,’,a so.
babu shakka hakan wanna yaro yana yin harkokin sa da kafa yake chin abinchi kuma yake gudanar da komai.
duk da dai wannan yaro yana fuskantar kalu bale kala kala amma yana rayuwar sa ba tare da sa damuwa a rayuwar sa ba.
kai tsaye ga dai Bidiyon nan ku kalla.
πππ