Innalillahi sau biyar tana samun mijin aure rashin kudin da zaβa siya mata ko katifa ce yasa maganar auren take lalacewa.
Kalli Nan…πππ
Allah sarki rayuwa wata budurwa wacce takai munzalin aure sau biyar tana samun mijin aure amma rashin kudin da zaβa siya mata ko katifa yasa maganar auren take lalacewa.