Alhamdulillah Wata Budurwa Ta Karbi Addinin Musulunci A Jami’ar Jihar Jigawa.
Ζalibar wacce ke karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karΙi addinin Musulunci ne a hannun limamin makarantar kuma tace ba zata iya komawa gidansu ba saboda iyayenta zasu iya yanka ta inda ta nemi a samu wani daga cikin Ζ΄an’uwanta musulmi ya aureta ya riΖeta tare da koyar da ita addinin Musulunci.
Dannan Nan πππ
Don Allah ana roΖon Ζ΄an uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah yasa a samu wanda zai iya aurenta ya riΖeta muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin Musulunci.