Saurayi Ya Chanja Halittar Budurwarsa Dalilin Zagin Mahaifiyarsa A Gabansa.

Wannan Yarinyar Da Kuke Gani Hira Sukeyi Da da Saurayinta, Se Yace Mata Mahaifiyata Tafi Kowacce Mace A Duniya, Kawai Bude Bakinta Keda Wuya Kwatsam Se Tace Haba Malam Ita Din Banza, Waye Ita Ace Tafi Kowa A Duniya, Anan Take Ya Fusata Ya Chanja Mata Kamanni Ta Dawo Haka, Shine β€˜Yan’uwanta Sukayi Kararsa A Police Station.

Abin Yafarune A Kofar Sarkin Noma Dake Nasarawa… Kamar Yadda Labarai Da Gaske Suka Wallafa A Shafinsu Na Facebook.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Zaman Kotun A Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Aka Fafata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬