Inalillahi wa’inna ilaihi raji’un:Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari a…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Zaโ€™ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu.
Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Janaโ€™izar Sa Jamaโ€™a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci Wajen Janaโ€™izar Tasa
.


Ko Wannan Yaโ€™isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan Allah Yakaimu A Saโ€™a dai Amin.


Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Naโ€™ kainuwa24.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN ๐Ÿ‘ˆ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’ฃ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ