Abubuwan da ke rage wa ma’aurata sha’awa

Raguwar sha’awa tsakanin ma’aurata wata matsala ce da ke neman zama ruwan dare game duniya kamar yadda hukumar kula da harkokin lafiyar Ingila (NHS) ta bayyana.

NHS ta ce matsalar kan shafi namiji ษ—aya cikin biyar, yayin da alฦ™aluman suka zarta haka tsakanin mata a wasu lokuta.

Abubuwa da dama ne suka ke haifar da wannan matsala, kamar yawan aiki ko damuwa da wasu yanayi na rayuwa kamar juna-biyu ko yanayin haihuwa da na shayarwa.

To sai dai a duk lokacin da matsalar ta auku, likitoci na bayar da shawarar gudanar da bincike domin gano musabbin matsalar a wannan lokaci domin bambancce shi da na sauran mutane, kamar yadda Catarina de Moraes wata ฦ™wararriyar likitar ฦ™waฦ™walwa ta bayyana.

โ€œA wasu lokuta matsalar rashin shawa’a na da rikitarwa da wahalar sha’ani, domin kuwa matsalar miฦ™ewar azzakari da rashin gamsar da juna yayin jima’i duk alamomi ne na matsalar rashin jin sha’awar saduwa”.

Sai dai ba koyaushe ne rashin jin sha’awa ke zama matsala ba.

Diego Fonseca, wani ฦ™wararren likitan kula da irin waษ—anna matsaloli ne , ya kuma ce sai alamomin cutar sun kai aฦ™alla wata shida a jikin mutum sannan za a iya ษ—aukarsa a matsayin matsala.

โ€œSai dai ba wani dogon bincike aka yi game da matsalar ba, haka kuma yana da matuฦ™ar muhimmanci a riฦ™a bincike ga kowanne marar lafiya domin gano abin da ya haddasa masa matsalar,” kamar yadda Catarina de Moraes ta bayyana .

Ta hanyar taimakon masana lafiya mun bayyana wasu dalilan da ke haifar da matsalar rashin sha’awa tsakanin ma’aurata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN ๐Ÿ‘ˆ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’ฃ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ