Babu Wanda Yayi Tunani Zai Ci Gaba Da Rayuwa, Sai Allah Yayi Ikonsa Kalli Kaga.

Rayuwa mai cike da kalu-bale, babu wanda ya taba tunanin wannan yaron zai iya ci gaba da rayuwa tun bayan da Allah ya jabaceshi da kumburar kumatu da fitowar wasu abubuwa.

DANNA HOTON NAN πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Mahaifiyar wannan yaro ta bayyana yadda yaron ta ya shiga wannan hali mawuyaci tun tasowarsa. β€œRayuwa ta yi mana kunci sosai sanadin haka” cewar mahaifiyar wannan yaron.

A karshe Allah ya yi ikonsa ta silar likitoci, inda aka samu damar yi masa aiki domin ceton rayuwarsa, baya ga siyar da duk wani abu da na mallaka,. Cewar mahaifiyar yaron.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan yaro

πŸ‘‰πŸ‘‰ FULL VIDEO πŸ‘ˆπŸ‘ˆ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬