Wannan Bidiyo da ya bayyana na Yan Rawar Gala ya bayyana irin yadda masu Rawar ta gala Ke chin Karen su babu babbaka. Sannan Wasu Na ganin ya kamata Hukuma ta shiga domin tabbatar da Sanya idon ta akan harkar domin ana yin Abubuwan da Basu Dache ba.