Maganar Gaskiya Ba'a Yiwa Yan kannywood Adalchi domin ki Yaushe Zakaji Ana Chewa Wani jarumin masana'anntar kannywood din ya mutu seka binchika Kuma gajibkarya ne. Haka zalika wannan Sabon jarumin Wanda yake chikin film din labari na shima anche ya mutu alhalin karyane.