Qalu innalillahi Wallahi Ba’a Yiwa Kwankwaso Adalchi Ba Yanzu Yanzu Hukunchin…

Qalu innalillahi Wallahi Ba’a Yiwa Kwankwaso Adalchi Ba Chewar Wasu Da Yawa Da Ke Ganin Chewa Abba Gida Gida Ya Kamata Ache Shine akan wannan kujera ba Gawuna ba.

Hakika Yan Kano Sun yi Kwanan Bakin chiki bisa Yadda Wannan Lamari Ya Kasanche Musu inda Suke Zargin Chewa anyi Musu Rashin Adalchi babba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬