Rundunar Sojojin Nigeria Na Kokari wajen gudanar da Hare hare akan Yan Bindiga wajen Ƙokarin da sukeyi wajen dakilewa tare da kakkabe Yan Bindiga a yankin na Arewa. Shiga Nan 👇👇👇 Sannan sanin Kanku ne Yan Bindiga Sun Lalata yankin Arewachin Nigeria ta Hanyar Dakile tattalin arziki a yankin na Arewa.