Mutumin Yakara Da Cewa Dukda Allah Ya Jarrabi Matarsa Da Wannan Lalura Ta Kuraje A Fuska Hakan Baze Saka Ya Kyamaceta Ba, Domin Idan Yayi Hakan Be Kyauta Ba Saboda Suna Tare Allah Yakawo Lalurar… Gadai Faifan Bidiyon A Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku.