Rundunar Sojojin Nigeria Ta Yiwa Wasu Yan Bindiga Hukunchin Da Ya Dache Da su Tare da fatattakar su a jahar Kaduna a Arewachin Nigeria. Wannan Hukunchi da Yan Bindiga suka Fuskanta shine Abinda ya Dache ayi Musu domin su girbi abin da Suka shuka.