Qalu Innalillahi Mummunan Hukunchin Da Yan Bindiga Keyiwa Arewachin Nigeria An…

Qalu Innalillahi Mummunan Hukunchin Da Yan Bindiga Ke Yiwa Yan Arewachin Nigeria Ya Munanan Yayin Da Suke Dakile Kowache Hanya da yankin Ke samun tattalin arziki.

Da Fari Sun Hana noma Sun Kuma Hana Kasuwanchi Bugu daKari Suna kashe Mutanen Da Basu Ji ba Kuma Basu Gani ba da Fatan Allah dai yayi mana magani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬