innalillahi Dan Allah Shiga Kaga Rayuwar Da Allah Ya Nufe Shi Da Ita An Yiwa…

Danna wannan hoton 👆👆👆

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un Akache kowa Da Kaddarar sa wannan matashi da kuke gani Allah Yayi mai Halitta ta hannaye Irin wayanda Ba’a saba gani ba.

shidai wannan matashi dan yan Asia ya kasanche an haife shi ne a haka kuma yana gudanar da rayuwar sa kamar kowa duk da dai irin kalu balen da yake fuskanta

Hakika Allah abin godiya ne da ya baka lafiya sannan Shi kuma wannan bawan Allah da aka haifa da hannaye manya Allah ne yaso ya ganshi a haka kuma tayiwu alheri ne Allah yake nufin sa da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬