Qalu innalillhi An kama wata mata Dake Kaiwa Yan Bindiga Makamai da Kayayyakin lefi irin na Yan Ta'adda Wanda Hakan yake da alaka lefuffukan taaddanchi. Sannan wannan bidiyo ya bayyana irin yadda Suke munanan Shiri kan yadda zasu Yiwa mutane Abubuwa marasa kyau da Kuma irin munanan Shirin su. Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla 👇👇👇 https://youtu.be/QCTz4LXU1Ww?si=QEOD7rZjDWSjWK_r