Alhamdullah da irin wannan hukuncin ake musu da tini sun Dai na abun da suke kalli cikakken full bi…

Yadda akai ram da wasu bata gari lallai da ace idan aka kamasu ana mika su wajan hukuma ita kuma tana ai kata mudu abun da ya dace da tini wasu sun rage abun da suke dan haka yanzu.

Kawai abun da ya rage mana kawai shine ya kama ta mukara da gewa sa addu’a domin kuwa itace kawai zatai mana maganin wannan abun babu wani abu da zai mana maganin abun sai addu’a.

Daga karshe dai wannan da kuke gani an yanke musu hukunci dai dai da abun da sukai shin wai mema sukai ne ta addanci sukayi wanda har ta kai da ana maganar an rai ai kalalace ace sanidiyayyar ka wani ya mutu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬