Tirkashi Wallahi Hausawan Da Sukayi Wannan Sun Bawa Duniya Mamaki Kalli Yadda Hausawa Suka Iya Shirya Bidiyo irin wannan Wanda A Kasar Turawa Aka Saba ganin irin sa. Babu Shakka Wannan Bidiyo Ya Chiri Tuta a kasar hausa duba da irin kwazon da aka Nuna wajen shirya shi. sunan wannan Shiri da Yaro Me Kunnan Kashi. Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla 👇👇👇 https://youtu.be/MpxGvnjQ_Uk?si=WwtJJmFWGJRVmfcS