Da Gaske Ne An kama Ali Nuhu Da Makamai? Yanzu Yanzu Shiga kaga Abin…

Qalu innalillahi Wannan Wani Hoton kenan Dake yawo a shafukan sada zumunta Wanda aka ga Ali Nuhu tare da jami’an Tsaro tare da Makamai kamar an kama me lefi da Makamai.

Wannan Hoton ana Yada shi Tare da turawa Jama’a kokwanto akan lamarin shin gaskiya ne ko Karya?

Hakika wannan Hoton d kuka gani Hoto ne da aka yishi wajen Wani Shirin film maai suna Ana Muslim.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬