kai tsaye an kara samun wani bidiyo da ya bayyana da yadda michijiya take yiwa wani bawan Allah barazana da rayuwar sa. DANNA HOTON NAN 👆👆👆👆👆 wasu na ganin ta yaya aka iya hada wannan bidiyo kuma gashi bahaushe ne a bidiyon wanda an saba ganin irin wannan chi gaban a gun ya kasashen waje. wannan bidiyo ya nuna chewa dai an fara samun chi gana a kasar hausa ganin yadda akai kokarin hada wannan bidiyo kamar gaske. kai tsaye ga dai Bidiyon nan ku kalla. 👇👇👇👇 https://youtu.be/xLtbLi3Gq_0