Masu zanga-zangar sun ce tsadar kayan abinci da kuma rashin kokarin da gwamnati ke yi na kame lamarin ya tilasta musu toshe manyan tituna. Danna Nan 👇👇👇👇