Alhamdulillah Wata Budurwa Ta Karbi Addinin Musulunci A Jami’ar Jihar Jigawa.

Ɗalibar wacce ke karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karΙ“i addinin Musulunci ne a hannun limamin makarantar kuma tace ba zata iya komawa gidansu ba saboda iyayenta zasu iya yanka ta inda ta nemi a samu wani daga cikin Ζ΄an’uwanta musulmi ya aureta ya riΖ™eta tare da koyar da ita addinin Musulunci.

Dannan Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


Don Allah ana roΖ™on Ζ΄an uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah yasa a samu wanda zai iya aurenta ya riΖ™eta muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin Musulunci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬