Na fito daga gidan masu kuɗi amma ina neman mijin aure Talaka—Yaseereh ga lamba ta—07063507878
Wata budurwa mai suna Yaseera ta bayyana cewar tana neman mijin aure kuma talaka duk da cewa ta fito daga gidan masu kuɗi ku kalli jerin screenshots ɗin rubuce rubucen ta a shafinta na Twitter