Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa….kalla video.
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa….kalla video.
danna Hoton Nan 👇👇👇
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa
Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.