Qalu Innnalillahi Mutuwar Darektan Kannywood Aminu S Bono Ta Girgiza Masana’anntar.

Aminu S Bono, Fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Ya Rasu.

Danna Hoton Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Jihar Kano – Fitaccen darakta kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa watau Kannywood, Aminu S Bono, ya riga mu gidan gaskiya.

Abokin aikinsa kuma shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha, ne ya tabbatar da rasuwar Daraktan a shafinsa na Facebook ranar Litinin.

El-mustapha ya kuma yi wa marigayin addu’ar samun rahamar Allah, inda ya yi fatan Allah ya sa Aljanna ta kasance makomarsa.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬