Malamin Yace Sha’awar Sa Tana Motsawa Idan Yaji Muryar Dalibansa Mata Inya…

Asiri Wani Malamin Makaranta Yatonu Wanda Sha’awarsa Ke Tashi Lokacin Da Yaji Muryar Dalibansa Mata.

Wata Daliba Ta Shedawa BBC Hausa Irin Kalubale Da Mata Ke Fuskanta Daga Malamai Da Zummar Basu Damar Cin Jarabawa.

👇👇👇

Dalibar Ta Koka Kan Yadda Malaminsu Yaci Zarafinta, Yadda Yake Neman Lalata Da Ita Tare Da Yimata Alkawarin Temakonta A Jarabawa

Tace Malamin Yace Muryarta Ta Tayar Masa Da Sha’awa Hakan Yasa Ya Kasa Yin Hakuri.

Yana Yawan Yimata Zantukan Banza, Yana Cewa ” Na Temaka Na Biya Mai Bukatarsa Shima Ze Biyamin Bukatata.

Tace Wannan Yana Faruwa Sosai A Makarantun Gaba Da Sakandire Dan Dalibai Suna Fuskantar Wannan Matsalolin.

Dalibar Da Ba’a Bayyana Sunanta Ba saboda Tace Dalibai Mata Da Yawa Suna Rasa Budurcinsu Da Mutuncinsu Dalilin Cin Zarafi Daga Malamansu.

Lamarin Yana Faruwa A Duk Makarantun Gaba Da Sakandire Kuma Bazaka Iya Ware Wasu Rukunin Mata Ba Ace Su Akafi Yiwa Hakan. Kaso 70% Cikin 100% Suna Fuskantar Wannan Cin Zarafin. Kalli Cikakkiyar Bidiyonnan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬