Komai kiyayyar ka da Abba Gida-gida Abun da ya yiwa ya rinya marar lafiya a asibiti dolane ya burge ka indai talaka ne kai kishi…

Allah Sarki Mutane da dama Sun Jinjinawa Abba gida gida bayan da Yakai Ziyarar bazata Wajen Karamar Yarinya dake Neman Taimako a Asibiti.

Danna Nan 👇👇👇👇

Abu buwan da suka faru lallai wannan Abun mutane da yawa sunji dadin sa sosai domin Abba ya biya kudin aikin daza ayiwa wannan yarin yar a asibiti kamar yadda muka gani da idan mu yana fada yana cewa likita

“nine zan maka Transfers da kai na”

Dan haka muna fatan Allah ya sakawa gwamna da al’kairi wannan kokari da yayi Allah ya bashi Lada sa kuma kwarin gwuiwa akan harkokin sa Dan haka ga bidiya kamar haka anan kasa ku gani da idan ku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬