Ramin karya ya kure Daman wannan shine karshan duk wani mugu idan bai tubaba kalli bidiyan, wannan hukuncin ne dai dai dasu.

Ramin karya ya kure Daman wannan shine karshan duk wani mugu idan bai tubaba kalli bidiyan, wannan hukuncin ne dai dai dasu daman ai karshan alewa kasa ne kamar yadda ake fada kowa yasani.

Dan haka zamu saka muku bidiyan yadda ake kama yan ta adda ana nuna su a idon duniya kowa ya gansu domin idan suna ai kata rashin imanin su suna man tawa ne da Allah suma kuwa gashi an kamasu.

Idan kwamnati bata dauki mataki akan su ba lallai Tana da babban kaso itama domin kuwa ai duk al’umar kasa ita kallo idan ta kama miya gun mutane kuma taki ta hukun tasu dai dai da laifin su to itama ta shafawa kanta kashin kaji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬