Tafashe Da Kuka 😭 Bayan Da Saurayinta Yace Yafasa Aurenta Ana Tsaka Da Shagalin Bikinsu Shiga Kaga Sakon Da Yaturamata..

Wace Shawara Zaku Bata?

Tafashe Da Kuka Bayan Da Saurayinta Yace Yafasa Aurenta Ana Tsaka Da Shagalin Bikinsu Sakamakon Wata Kitimurmura Da Yatono Tayi Kuka Har Tsawon Awa 24 Batare Da Tadenaba.

Danna Hoton Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Wani Ango Yafasa Aure Ana Tsaka Da Shagalin Biki Bayan Da Ya Gano Cewa Ta Ta6a Haihuwa Amman Bata Sanar Dashi Ba Se A Social Media.

Dukda Cewa Yabata Zoben Alkawarin Aure Sedai Ba’akai Da Samata A Yatsa ba Kuma Sun Shaku Sosai Da Sosai Kamar Bazasu Rabuba.

Yatura Mata Sakon Cewa Nafasa Aurenki Kisiyar Da Zoben Wajenki Ki Hidimar Gabanki Amman Ni Bazan Aureki Ba, Sakamakon Boyemin Gaskiya Da Kikayi.

Izina Gareku Masu Boyewa Masoyansu Abinda Yake Tattare Dasu Musanman Wa’yanda Suka Kulla Alkawarin Aute A Tsakanin Masoya Biyun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬