Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Wata Matashiyar Budurwa Me suna Rashida Wacce ta rasu Farad daya ba tare da tayi Jinya ba.

Jaridar Tsalla daya ta Wallafa Labarin rasuwar Wata Matashiyar Budurwa Me suna rashida Yar Asalin jahar minna wacce Allah ya karbi Rayuwar tane farad daya ba tare da ko jinya ba.

Jaridar dai ta wallafa kamar Haka” Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Ku Saka Rashida A Addu’a.. Yau kwanaki biyu kenen da rasuwar Rashida wata Budurwa wacce ta Riga mu Gidan Gaskiya a Ranar Alhamis dinnan.

Rasuwar Marigayyar yazo ne Farar daya ba tare da tayi Jinya ba, Rashida Yar Minna ce A Unguwar Abayi take.”

Muma Muna mata Addu’a Allah yaji kanta da rahama ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬