Yadda 😭 wani matashi a Zariya ya halaka budurwa bayan ya karΙ“i kuΙ—in fansa.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Β 

Yadda wani matashi a Zariya ya halaka budurwa bayan ya karbi kudin fansa.

Daga Mahmud Habibullah Zariya.

Aranar juma’a da ta gabata ne jami’an ‘yan sanda suka cafke Aminu Abubakar me kimani shekaru talatin a Duniya.

Aminu wanda yayi Garkuwa da budurwa Fatima me kimanin shekara 23 da haiwuwa Fatima dake zaune a Alero kasan Gada Danmagaji Zariya Jihar Kaduna.

Fatima tabar gida da ninyan zuwa Kaduna wurin dangi, ‘yan Uwan ta sun bayyanama ALFIJIR HAUSA cewa bayan shafe kwanaki 4 ba tare data kira su ba su kuma idan sunkira bata daga hakanne yasa suka fara binkice domin sar tabbacin Inda take. “Mun nema Jin ta bakin makusantar shi Aminun dake limancin iya sun tabbatar nana cewa tabbas ‘yan sanda A yau Lahadi sun tabbatar masu da binciken da sukayi akanshi beyi niyyar Garkuwa da ita ba hasalima Itace ta kawo kanta har gidanshi domin kuwa sun daΙ—e Suna soyyaya.

Aminu da yayi yunkurin yin amfani da’ita Inda ta tabbatar mishi cewa ba ta jin dadi yayi Hakuri shi kuma yayi yunkurin seta biyamishi Bukatarshi hakanan wanda hakanne yakawo barkewan takaddama a tsakanin su.

Ya buga mata wani abu bada ninyar halaka ta ba bayan ta mutu ya birne gawarta agidan nachi dake Madaci Kusa da kuregu Wusasa.


“Ya kuma tabbatar cewa ya nema kudin fansa karo na farko inda ya karba bayan ya nemi na.


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬