Zan Iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Kwankwaso Cewar Wani Matashi.

Wani Matashi Me Kimanin Shekara 27, Yace Akan Kwankwanso Ze Iya Fadawa Rijiya Me Zurfi Kimanin Gaba 1000.

Matashin Me Karancin Shekaru Yana Daya Daga Cikin Daliban Da Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Yatemaka Inda Yakaishi Kasarwa Waje Domin Karatu.

Matashin Yace ” Zan’iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Tsananin Soyayyar Da Nakewa Kwankwanso Domin Shima Yana Nunawa ‘Ya’yan Talakawa So Da Kauna.”

Ya Cigaba Da Cewa ” Inada Yakinin Samun Saukin Kuncin Rayuwa Da Al’ummar Kasar Ke Ciki Indai Har Aka Bawa Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Damar Hawa Karagar Mulkin Najeriya”

“Indai Har Kishin Kasa Da Al’umma Shine A Zukatanmu Bazamu Za6i Wani Ba Sedai Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, Dan Yanada Kishi Da Tausayin Al’umma”

Domin Tabbatar Da Abin Da Nake Fada Ku Tuntu6i Talakawan Jahar Kano Da Daliban Kusha Mamaki.

Matashin Me Karancin Shekaru Yana Daya Daga Cikin Daliban Da Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Yatemaka Inda Yakaishi Kasarwa Waje Domin Karatu.

Matashin Yace ” Zan’iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Tsananin Soyayyar Da Nakewa Kwankwanso Domin Shima Yana Nunawa ‘Ya’yan Talakawa So Da Kauna.”

Ya Cigaba Da Cewa ” Inada Yakinin Samun Saukin Kuncin Rayuwa Da Al’ummar Kasar Ke Ciki Indai Har Aka Bawa Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Damar Hawa Karagar Mulkin Najeriya”

“Indai Har Kishin Kasa Da Al’umma Shine A Zukatanmu Bazamu Za6i Wani Ba Sedai Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, Dan Yanada Kishi Da Tausayin Al’umma”

Domin Tabbatar Da Abin Da Nake Fada Ku Tuntu6i Talakawan Jahar Kano Da Daliban Kusha Mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬