Qalu Innnalillahi Yan Bindiga Sun Bayyana Mummunan Manufar su Ga Yankin Arewachin Nigeria ta Hanyar durkusar da duk Wani tattalin arziki na Arewachin Nigeria. Sannan an Hana yankin arewa yin noma da kiwo da Kuma gudanar da Kasuwanchi da harkar sufuri domin kawai a wulakanta yankin na Arewa.