Munyi Karfin Da Allah Kadai Ze Iya Damu Yan Bindiga Sun Bayyana Bidiyo Sun…

Kalu innalillahi Wani bidiyo Kenan Na Yan Bindiga Da Suke Bayyana Alfahari Tare da Nuna Irin Karfin Da Sukayi Kuma Suna Nuna Chewa Allah Kadai Ze Iya Maganin Su Ba Gwamnati ba.

Hakika wannan bidiyo Ya Tabbatar da Yadda Yan Bindiga din Ke Kara Karfin A Yankin Arewachin Nigeria Wanda Hakan Yake Jefa Yankin Chikin Yanayin na durkushewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬